Latest
Wani dan bautar kasa mai suna Muhammad Abubakar ya burge yan Najeriya kwanan nan bayan yayi wani bajinta na nuna gaskiya. Matashin, wanda ya samu alawus sau biyu a wata guda, ya ja hankalin hukumar bautar kasa (NYSC) bayan an biya
Akalla mutane 15 ne suka rasa ransu a sanadiyyar hadarin kwale kwale daya faru a cikin karamar hukumar Borgu ta jahar Neja, yayin da wasu da dama suka samu munanan raun
Sanata Dino Melaye mai wakiltan yankin Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, a ranar Laraba, 31 ga wata Yuli, ya ziyarci babban birnin jihar a yunkurinsa na son tsayawa takaran gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umar Fintiri ya sanar da koyarwa kyauta ga daliban makarantar sakandare a jihar domin inganta kokari da ba iyaye talakawa damar tura yaransu makaranta.
Yanzu haka PSC ta kira mutum 80, 724 domin yin jarrabawar shiga aikin ‘Dan Sanda a Najeriya. Wadanda a ka zaba zuwa matakin karshen na jarrabawar za su ga snunansu a manyan ofisisoshinta ‘yansanda.
'Yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai hari a kauyukan Wagini, Shekawa, Chambala da 'Yar Laraba a karamar hukumar Kankara na jihar Katsina. Wata majiya ta ce 'yan bindigan sun kwashe kimanin awanni biyu suna cin karen su ba
Kwanan nana wani Shehin Malamin kasar waje ya yi magana bayan an ba Isa Ali Pantami Minista. Wannan ba kowa bane sai Mufti Menk wanda ya aikowa Isa Ali Pantami sakon barka da addu’a.
Babban Attajirin Najeriya da Afrika watau Aliko Dangote ya yi wa ‘Yan kwallon Super Eagles ruwan kudi. Hamshakin Attajirin Dangote ya cika alkawarin da da ya dauka ne a lokacin da a ke buga Gasar AFCON.
Allah ya yi wa Hamza Bin Laden dan tsohon shugaban kungiyar 'yan ta'adda na al-Qaeda Osama bin Laden rasuwa. Wani sabon rahoto da hukumomin tattara bayanan sirri na Amurka suka wallafa ya bayyana cewa dan tsohon jagoran na al-Qaed
Masu zafi
Samu kari