Tsofaffin hotunan makarantar da shugaba Buhari ya kai wa kotun zabe a matsayin shaidar kammala karatunsa

- Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wa kotun sauraron karar zabe wasu tsofaffin hotuna, wanda suka dauka lokacin suna makarantar sakandare a shekarar 1961

- Shugaban kasar ya aika da hotunan ne bayan hukumar WAEC ta nuna cewa ba ta da masaniya akan inda ya samo wadannan takardu nashi

- Har yanzu dai ana ta faman sauraron karar zaben shugaban kasa tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar

Takardun makaranta da kuma tsofaffin hotunan makarantar sakandare da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wa kotun sauraron kararrakin zabe a jiya sun bayyana.

Hakan ya biyo bayan rahoton da aka bayyana cewa hukumar West African Examination Council (WAEC) ta nuna bata da hannu a takardun da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wa kotu a Abuja, kuma ta bayyana cewa na karya ne.

KU KARANTA: Tirkashi: Zan tona asirin yadda muka yi magudin zabe a Kano, uban kowa ma ya rasa - Abdulmumini Jibrin

Wannan hoton wani satifiket ne da shugaban kasar ya kai wa kotu a ranar 30 ga watan Yuli, wanda aka bayyana cewa Cambridge ce ta bayar.

Tsofaffin hotunan makarantar da shugaba Buhari ya kai wa kotun zabe a matsayin shaidar kammala karatunsa
Cambridge
Asali: Facebook

Wannan kuma wani hoton ne na 'yan ajinsu shugaba Buhari wanda suka dauka a makarantarsu dake jihar Katsina a shekarar 1961. Shine na 5 a zaune a bangaren hagu.

Tsofaffin hotunan makarantar da shugaba Buhari ya kai wa kotun zabe a matsayin shaidar kammala karatunsa
Buhari da 'yan ajinsu
Asali: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel