Latest
Shahararriyar tauraruwar fina finan Kannywood, Rahama Sadau za ta goga kafada da kafada da wasu fitattun yan fim don turanci na Najeriya, watau Nollywood a wani sabon Fim da zasu fito a ciki mai suna MTV Sugar Naija 4.
Fadar shugaban kasar Najeriya da ta ce tana nan kan bakar ta na cewa anyi nasarar cin kungiyar Boko Haram da yaki duk da irin hare-haren da 'yan ta'addan suka kai a wasu wurare a yankin na Arewa maso Gabashin Kasar. Mai magana da
Majiyar Legit.ng ta sanar da ita cewa wata mai shara ce a bankin ta fara jan hankalin shugabanninta, bayan ta ga takalma a bandakin da kuma sahun kafafu a jikin bango. "Ita ce ta kira hankalin jami'an tsaron da ke aiki a bankin
Dakta Abubakar Kumo, sakatare a hukumar ilimi ta jihar (SUBEB), ya shaida wa gwamnan cewa ba a taba amfani da wurin ba tun da aka gina shi a shekarar 2015. Ya ce an yi ginin ne da niyyar tsarin karatun almajirai a karkashin hukuma
Rahotanni sun kawo cewa akalla mutane 500 da suka amfana da shirin N-Power ne ajiye aikin a Jihar Zamfara bayan sun samun aikin yi na dindindin. Shugaban Hukumar SIP na Jihar Zamfara Kabiru Umar ne ya bayyana haka.
Ya bayyana cewa an haifi Atiku ne a shekarar 1946 kafin a gudanar da kuri'ar raba gardama da ta dawo da wasu sassan gabashin kasar Kamaru cikin Najeriya a shekarar 1961. Shaidar ya ce tsarin mallaka na kasar Faransa ya tilasta mut
Cibiyar lafiya WHO cikin wata sabuwar matashiyar jagora da ta fitar dangane da yadda ya dace a yi ta'ammali da sukari a kowace rana, ta ce domin neman zama cikin koshin lafiya kada mutum ya sha sukari da ya haura ma'aunin gram 25.
Hatsarin ya faru ne a daidai lokacin da jirgin ke gudanar da atisaye. Wani wanda lamarin ya auku a kan idonsa ya bamu labarin cewa tun jirgin na sama kan ya fado ya soma ci da wuta.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya sanar da kwamitocin majalisar dattawa, inda ya ambaci sunayen shugabanni da mataimakin shugabannin kwamitocin.
Masu zafi
Samu kari