Latest
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Adamawa (ADSEMA) ta ce rasuwar wasu mutane biyar ciki har da jariri sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru a Yola babban birnin jihar Adamawa. Dakta Mohammed Sulaiman, babban sakataren hukumar
So da yawa iyaye kan nunawa yara muhimmancin cinye abinci idan suka fara ci, ba tare da an bar ragowa ko an wulakanta shi ba. Sukan fada musu cewa akwai wasu sassa a duniya ma da yara ke faduwa su mutu saboda bakar yunwa...
Daramola ya ce: “ A cigaba da yakar kungiyar Boko Haram a yankin Arewa maso Gabas, sashen yaki da jiragen sama na Operation Lafiya Dole ya ragargaza mabuyar ‘yan boko haram dake Alafa a cikin Jejin Sambisa na Borno.
Jagoran kungiyar Izala ta Najeriya JIBWIS (Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatis Sunna), Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya shawarci gwamnatin Najeriya da cewar ya kamata ta yiwa jagoran 'yan shi'a Sheikh Ibrahim Zakzaky adalci.
Alhaji Shu'aibu Sa'eed Usman mutumin arewacin Najeriya ne, wanda yake da kimanin shekaru 80 a duniya. An tabbatar da cewa ya rubuta Al-Qur'ani daga Bakara zuwa Nasi sau 70 a rayuwarsa. An ruwaito cewa akwai lokacin da ya taba...
Wani kare ya sanyawa mutane da yawa tausayi a zukatansu bayan an gano cewa yayi watanni 18 yana kwana a gefen hanyar da ubangidansa ya mutu sanadiyyar hadarin mota. Karen wanda ake yiwa lakabi da suna Greek Hachiko yana matukar...
Wata mata 'yar asalin kasar Malawi da aka bayyana sunanta da Memory Njemani wadda ke da shekaru 47 da haihuwa ta auri danta na cikinta. Jaridar Nyasa Times ce ta ruwaito wannan laari inda take cewa Njemani ta bayyana cewa ta...
Wata mata ta koka inda ta bukaci wani mutumi da yake yi mata bulala da ya daina dukanta, a lokacin da ake yiwa masu laifi irin nata bulala ranar Larabar nan da taa gabata a kasar Indonisiya. Matar mai shekaru 22, wacce aka yi...
Gungun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu manyan Limaman cocin ‘Redeemed Christian Church of God’ RCCG a jahar Ogun
Masu zafi
Samu kari