Latest
Kankana ta kasance daya daga cikin 'ya'yan itatuwa mafi shahara a doron kasa kuma mutane da dama su kan yi santi kwarai yayin kwankwadar ruwanta musamman wadanda kwayoyin halittun su masu bambance dandano ke aiki kwarai.
Takardun makaranta da kuma tsofaffin hotunan makarantar sakandare da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai wa kotun sauraron kararrakin zabe a jiya sun bayyana. Hakan ya biyo bayan rahoton da aka bayyana cewa hukumar...
Dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kiru da Bebeji, Hon. Abdulmumini Jibril Kofa, yayi barazanar tona asirin hanyoyin da suka bi suka gabatar da magudin zabe a jihar Kano. Jiya ne dai babbar jam'iyyar APC mai...
Da alamu dai lallai akwai na kwarai bayan wani Direba ya maida makudan kudin da ya tsinta har kusan Miliyan daya na wani Fasinja bayan ya manta da su a mota. Direban ya yi cigiya kuma aka dace.
Wani dan bautar kasa mai suna Muhammad Abubakar ya burge yan Najeriya kwanan nan bayan yayi wani bajinta na nuna gaskiya. Matashin, wanda ya samu alawus sau biyu a wata guda, ya ja hankalin hukumar bautar kasa (NYSC) bayan an biya
Akalla mutane 15 ne suka rasa ransu a sanadiyyar hadarin kwale kwale daya faru a cikin karamar hukumar Borgu ta jahar Neja, yayin da wasu da dama suka samu munanan raun
Sanata Dino Melaye mai wakiltan yankin Kogi ta Yamma a majalisar dattawa, a ranar Laraba, 31 ga wata Yuli, ya ziyarci babban birnin jihar a yunkurinsa na son tsayawa takaran gwamnan jihar.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umar Fintiri ya sanar da koyarwa kyauta ga daliban makarantar sakandare a jihar domin inganta kokari da ba iyaye talakawa damar tura yaransu makaranta.
Yanzu haka PSC ta kira mutum 80, 724 domin yin jarrabawar shiga aikin ‘Dan Sanda a Najeriya. Wadanda a ka zaba zuwa matakin karshen na jarrabawar za su ga snunansu a manyan ofisisoshinta ‘yansanda.
Masu zafi
Samu kari