Latest
Gungun yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wasu manyan Limaman cocin ‘Redeemed Christian Church of God’ RCCG a jahar Ogun
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu halartar bikin yaye daliban manyan hafsoshin tsaron Najeriya dake babban birnin tarayya Abuja, kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Direban da ba’a bayyana sunansa ba ya kwashe daliban jahar Benuwe ne dake karatu a jami’ar gwamnatin tarayya ta Wukari, jahar Taraba, a daidai lokacin da rikicin kabilanci ya dabaibaye garin Wukarin.
Kwamitin ganin wata na majalisar koli ta Musulunci a Najeriya, NSCIA, ta sanar da cewa bata samu rahoton ganin watan Zulhijja daga ko ina a Najeriya ba a ranar Alhamis, 1 ga watan Agusta.
Wani mutum da ba a gano ko wanene ba ya makure wata wata mata mai suna Maureen har sai da ta mutu bayan sun gama saduwa a wani Otel da ke Fatakwal. Lamarin ya faru ne a layin Peremabiri da ke D-Line a birnin Fatakwal. Rahotanni su
Mutumin kasar Indonisiya mafi tsufa, Hajji OPhi Aydarous Samri, ya kasance mai kula da tsarkakan masallatai biyu a matsayin babban bakon Sark Salman a Hajjin bana.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Niger na barazanar kaurace ma jam’iyyar akan abunda ta bayyana a matsayin rashin sakawa masu yiwa jam’iyyar biyayya ta hanyar basu mukamai.
Mai ba wa gwamna shawara kan lamuran yada labarai, Muyiwa Adekeye ne ya fitar da wannan sanarwa a madadin gwamnatin jihar Kaduna (NAN).
Farfesa Shehu ya bayyana cewa Dangote zai dauki daliban jami’ar da suka kammala digiri da maki mafi daraja (First Class) da mabi dashi (2:1) daga fannonin aikin injiniya, kimiyyar zane zane, da kuma noma.
Masu zafi
Samu kari