Latest

Kiwon Lafiya: Tasiran 'baure 15 a jikin dan Adam
Kiwon Lafiya: Tasiran 'baure 15 a jikin dan Adam
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Tsawon shekaru aru-aru 'baure wani nau'in dangin kayan marmari ne da ya shahara a duniya ta fuskar dandano da kuma amfani ga lafiya. Wani bincike da jaridar Guardian ta wallafa ya bayyana muhimmancin baure wajen magance cututtuka.