Latest
'Yan sanda zasu gurfanar da Olusegun Ogunleye mai shekaru 29, na lamba 16 titin Idahosa, Ajao Estate da ke Legas da laifin sata da yunkurin kisan kai, a lokacin da lafiyarsa ta samu. Olusegun ya shanye omo kwano daya ne bayan...
Jaridar ta yi kokarin samo muku sunayen tsofaffin 'yan wasan guda ashirin da shida, jaridar tayi hakan ne domin ta sanya ma'abota kallon fina-finan Hausa tunawa da wadannan jarumai da kuma yi musu addu'ar cikawa da imani...
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da wani mutum mai suna Nuhu Ibrahim Shu'aibu wanda aka fi sani da Ishaku Abdulrazaq akan damfara da sunan babban manajan kudi na matatar man fetur ta kasa, NNPC.
Kamar yadda bidiyon ya nuna 'yammatan guda biyu sun shiga har cikin asibitin suka samu ma'aikaciyar asibitin suka bayyana mata abinda ya kawo su babu kunya babu tsoron Allah. Da matar ta tambayesu dalilin su na yin haka sun...
Wata mata mai suna Nkeiruka Cynthia Kamalu, ta bayyana yadda dan majalisa, Uju Kingsley Chima ya kwanta da ita a shekarar 2015. Chima dai dan majalisa ne na tarayya mai wakiltar Ohaji/Egbema, Oguta da Oru ta yamma dake cikin...
An bayyana yanayin da yankin arewa ke ciki a yanzu a matsayin yanayı da yake bukatar jagorori da zasu yi magana a tsaya kuma a saurare su sannan ayi aiki da ita, kamar dai tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanata mai...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito an samu wasu yara masu matsakaicin shekaru da aka samesu da mari a kafafuwansu, sai dai mutanen da suka tara yaran a gidan sun bayyana cewa gidan horo ne, ma’ana suna horas da kangararrun yara ne.
Wata 'yan sanda mai mukamin saja, Wuraola Babaola ta shigar da mijinta kara a wani kotu da ke zamansa a Ibadan inda take neman a raba aurenta da mijinta Oladimeji kan zargin cewa ya yi yunkurin yin asiri da ita. Acewar mai shigar
A cewar Ibrahim, CBN ta kwace lasisin bankunan a karshen shekarar 2018 biyo gazawarsu da kuma rashin shugabanci mai nagarta a wajen gudanar da harkokinsu. "A saboda haka ne NDIC ta dakatar da aiyukan banka kuma yanzu ta fara biyan
Masu zafi
Samu kari