Latest
Wammako, Sanata mai wakiltar jihar Sokoto ta Arewa, ya fadi hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi ga magoya bayansa a gidansa da ke Sokoto, tare da bayyana hukuncin kotun da ya tabbatar da samun nasarar Tambuwal akwai kuskure
A cikin wani zance da ya samu sanya hannun hadimin tsohon gwamnan, Ali M. Ali jiya Asabar 5 ga watan Oktoba a Bauchi ya ce, tsohon gwamnan zai dauki matakin shari’a a kan kazafin da akayi masa na cewa ya wawure wasu kudade.
Labarin Katsinawa da Zamfarawan nan har su 30 da aka kai wata kasar Afrika zuwa aikin bauta na wata 3 zai sa saka kuka. Yanzu dai sun fito sun bada labarin duk yadda ta kaya da su.
Bakin yakin da ake yi tsakanin shugaban hukumar ‘yan sandan Najeriya ya ki mutuwa a halin yanzu. Labarai daga Punch na zuwa mana cewa an cigaba da rikici a gidan ‘Yan Sanda duk da sa bakin Shugaba Buhari.
Kamar yadda yayi alkawari a shekaru biyu da suka gabata, gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufa'i, ya shigar da yaronsa, Abubakar Al-Siddique El Rufa'i, makarantar gwamnatin Kaduna Capital School dake unguwar Malali Kaduna.
Lokacin muna yara, fatanmu watarana mu girma kuma mu samu abin hannu. Duk da dai baiwa bata san shekaru ba matukar kana da burin bayyanata a duniya. Hakan ce kuwa ta kasance da wasu yara sanannu a Najeriya wadanda suka samu...
Gwamnan wanda yake jawabi bayan karbar rahoton kwamiti na musamman da ya nada domin bincike a kan ainihin matsalar lantarkin jihar, ya ce an kafa wannan kwamitin ne domin gano bakin zaren matsalar wutar lantarki a Gombe.
Wata amarya mai suna Brendaline, ta bayar da tarihin rayuwarsu ita da mijin da ta aura, duk da cewa iyayensu abokanan juna ne na tsawon shekaru da yawa, tun ma kafin su zo duniya. A wani rubutu da ta wallafa, Brendaline ta...
Wani abin dariya da ya faru a wata kotu dake kasar Zimbabwe ya sanya mutane dariya a kafar sadarwa, bayan da wani mutumi mai laifi ya bi alkalin kotun da itace zai rafke, bayan alkalin ya bayyana cewa yana da laifi akan abinda...
Masu zafi
Samu kari