Latest
A cikin satin nan da muke ciki ne, faifan bidiyon wani bawan Allah dan jihar Jigawa ya bayyana. Bawan Allah na bukatar shugaba Buhari da ya bashi kasonshi a cikin kasafin kudin shekarar 2020...
Hukumar 'yan sandan jihar Katsina sun cafke wata mata mai suna Aisha Abubakar mai shekaru 38 a duniya, a kan zarginta da ake da halaka 'yar mijinta ta hanyar ciyar da ita guba. A takardar bayanin abunda ya faru wacce kakakin hukum
Ajuri Nagelale, babban mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari a harkar kula da mutane, yace ‘yan Najeriya na matukar amfana da tafiye-tafiyen shugaba Buhari Ngelale ya sanra da hakan ne a tattaunawar da ya yi da kamfanin dillan
An ci tarar wani matashi shanu uku bayan ya amsa laifin cewa ya yi lalata da kishiyar mahaifiyarsa da kuma wasu matan aure masu yawa. An samu matashin, Albert Musokeri, mai shekaru 25, da laifin lalata da kishiyar mahaifiyarsa, K
Shararren shehin malamin darikar Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya aika sakon shawara da gargadi ga gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, kan kokarin dawo da masarautu hudu da kotu ta soke, BBC ta ruwaito.
Yan Najeriya sun ciri tuta wajen amfani da shafukan sadarwar zamani inda kiyasin alkalumma ya nuna akwai yan Najeriya miliyan 111.6 dake amfani da yanar gizo a nahiyar Afirka, wanda hakan yasa yan Najeriya suka yi zarra a wannan f
Kotu ta bayyana lokacin yankewa Maryam Sanda hukunci bayan an sa Ranar shari’ar karshe tsakanin Maryam Sanda da Iyalin Mijinta. Kotu za ta tabbatar da maras gaskiya a shari’ar ne a farkon 2020.
Wani dan Najeriya mai suna Abraham ya bada labarin yadda wani dan achaba ya dawo mishi da wayarshi kirar Iphone 11 bayan da ya yadda ta lokacin yana kan babur. Mutumin ya wallafa yadda dan achaban mai suna Simon ya dinga binshi...
Risqua Muhammed ya fadi abin Marigayi Janar Murtala ya bari a banki da ya mutu. Idan ka ji abin da Marigayin ya bar gado za ka yi mamaki. Dan Murtala Mohammed ya ce N7000 su ka gada.
Masu zafi
Samu kari