Latest
Hukumar tace fina-finai da dab'i ta jahar Kano ta bayyana cewa lallai sai tsohon shahararren jarumin masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Adam A. Zango ya bi dokokinta idan har yana so ya je jahar domin gudanar da harkokin
Shehin Malamin Musulunci, Dr. Sani Rijiyar Lemu ya yi kira ga jama’a su rika addinin Musulunci, ya ce yi wa nata da yara Tarbiyyar Musulunci zai yi maganin shaye-shaye.
An tattaro cewa matashiyar mai shekara 24 ta fallasa wa yan sanda yadda ta ke amfani da kyawunta wajen yaudarar maza har su fara soyayya sannan daga bisani ta yi garkuwa da su da taimakon tawagarta don karban kudin fansa.
Wata kungiyar yan majalisar tarayya karkashin inuwar Young Parliamentarians Forum (YPF) na majalisar wakilai, a jiya Lahadi, 16 ga watan Fabrairu, ta bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsige shugabannin tsaro.
An ji karan harbe harben bindiga a daren Lahadi, 16 ga watan Feburairu a garin Maiduguri yayin da zaratan dakarun rundunar Sojan kasa na Najeriya suka yi musayar wuta da mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram.
Fadar Shugaban kasa a ranar Lahadi, ta bayyana cewa ziyarar kwanan nan da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai jahar Borno ya nuna cewa har yanzu yana da shahara da karbuwa, inda ta kara da cewa mazauna jahar sun yaba da abun da
'Yan Sanda ta yi nasarar cafke gagararrun da su ka fitini mutanen Legas. Wadanda aka kama sun hada da Rilwan Akinwale, Victor Uju, Juwon Idowu, Rasak Adebola, sai kuma Kehinde Keshinro.
A makon da ya gabata ne APC ta rubuta takarda a madadin Kwamred Adams Oshiomhole ta na bukatar INEC ta sake shirya zaben Gwamna a Bayelsa.
Gwamnan jahar Kano, kuma Khadimul Islam, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya musuluntar da akalla maguzawa maza da mata 200 da suka kai masa ziyara a fadar gwamnatin jahar Kano.
Masu zafi
Samu kari