Latest
Wasu manyan kwamandojin rundunar Sojin Najeriya dake yaki da yan ta’addan Boko Haram sun koka kan rashin ingantattun makamai na zamani da zasu taimaka musu wajen gamawa da mayakan na Boko Haram a yankin Arewa gabas.
Dan majalisar daga jahar Jigawa, dake wakiltar mazabar Roni, Kazaure da Yan kwashi, Honorabul Muhammad Gudaji Kazaure ya bayyana cewa mukamin dan majalisa ta mai kadan, don haka takarar shugaban kasa ce a gabansa.
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammed ya nada dan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Dakta Abubakar Sirinbai Dahiru Bauchi a matsayin sabon shugaban hukumar ilimi ta bai daya ta jahar Bauchi, watau Bauchi SUBEB,
Hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta bayyana shirinta na kaddamar da bincike a kan tsohon gwamnan jahar Kano, Rabiu Kwankwaso da tsohon gwamnan jahar Sakkwato, Aliyu Magatakarda Wamakko.
Kotun daukaka kara ta soke karan haramta wa mata yawo ba riga, wanda hakan yana nufin mata a halin yanzu suna iya bayyana sassan jikinsu a jihohin Colorado, Wyoming, New Mexico, Oklahoma, Kansas da Utah ba tare da fuskantan hukunc
An ga alamun zubar jini a kan zanin gadonta da tufafinta da dakinta na kwanciya har zuwa bandaki da kuma wurin ajiye motar ta, inda aka gano motar ta bata nan." Daily Trust ta rawaito cewa rundunar soji ta saka ido a kan masu yi
Wani mazaunin yankin mai suna Hassan Idris ya ce jami'an 'yan sanda sun gaggauta shiga lamarin kuma al'amura sun koma daidai don yanzu haka mutanen da suka gudu sakamakon zuwan makiyayan, sun dawo gari. Shi ma kakakin rundunar 'ya
Jami’an yan sanda sun kama wata tsohuwa yar shekara 54, Hannah Ibadin, kan laifin syar da wata wayar sata kirar Nokia mallakar wani malamin cocin Katolika, Rev. Fr. David Aronokhale.
A halin yanzu Mutanen Yankin Daura sun fara hararo kujerar Gwamna a Jihar Katsina a 2023. Jama’an Shugaba Buhari na sa ran su karya tarihin Gwamna a jihar Katsina da ya dade tun fil azal.
Masu zafi
Samu kari