Latest
A goben nan ne ake sa ran Majalisa za ta zauna da Uzor Kalu bayan ya fito daga gidan yari. Sanatan da aka saki ranar Juma’a daga cikin gidan yari zai koma aiki.
Bala Muhammad ya danganta wannan mataki da ya dauka ga rahotannin da aka samu na mace mace a kananan hukumomin da kuma yaduwar cutar Coronavirus a cikinsu.
Mai karatu, ba’a yi kuskure ba idan aka ce wannan baturiya ta kira ma saurayinta ruwa, saboda a yanzu haka yana can ido ya raina fata a hannun jami'an Yansanda.
David Umahi ya dakatar da manyan Gwamnatinsa, ya zaftare albashin Sarakuna, ya sha alwashin korar Ma’aikata duk saboda sabawa dokar zaman gida a jihar Ebonyi.
Allah da ikon sa, mutumin da ya fara kamuwa da cutar Coronavirus a jahar Kano, Ambassada Kabiru Rabiu ya warke sarai daga mugunyar cutar mai toshe numfashi.
Rahotanni sun bayyana dan majalisa Abdulrazak ya rasu ne da yammacin Lahadin a babban asibitin garin Malumfashi bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.
Wasu dillalai su na kuka a Najeriya duk da an rage kudin man fetur a tashohi. Babu tabbacin cewa ragin da aka yi ma dai zai sa gidajen mai su rage kudin lita.
A jiya ne Mutum 2 su ka gudu bayan sun ji labarin su na da COVID-19 a Jihar Kaduna. Yanzu an yi nasara an cafko masu cutar COVID-19 inji gwamnatin Jihar Kaduna.
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:20 na yammacin ranar Lahadi, 10 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 4399 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-1
Masu zafi
Samu kari