Latest
Sakamakon wannan kara kotu ta bayar da umarni ga jam’iyyar a kan cewa kada ta kuskura ta fitar da sakamakon zaben, wanda ya gudana a ranar 14 ga watan Maris.
Wasu Manyan Ma’aikatan lantarki sun huro wutan zuwa yajin aiki a Najeriya. Sallamar Shugaban kungiyar nan daga kamfanin TCN ne ya ke neman jawo rikici a kasar.
Sanata Bala Abdulkadir Mohammed ya bada umarni a biya Ma’aikatan Bauchi albashin Mayu. Gwamnatin Jihar Bauchi ta yi wannan ne domin a shirya bukukuwan Sallah.
Gwamna Fintiri yi kira ga mazauna yankin da su yi watsi da tsegumi tare da samar da bayanai ga jami'an tsaro don tabbatar da wanzuwar zaman lafiya a yankin.
Kwamitin yaki da cutar COVID-19 da gwamnatin jahar Oyo ta kafa ta sanar da samun wasu mutane su 30 dake aiki a wani kamfani a jahar sun kamu da cutar Covs19.
A ranar Lahadin, kungiyar ta wallafa a shafinta na yanar gizo cewa: “Mayakin mu wanda yayi shahada ya kashe gwamnan gwamnatin kafirci ta Mudug a Galkayo a yau.”
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:10 na daren ranar Lahadi, 17 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 5959 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19
Kwamanda ya kara da cewa shugaba Buhari ya rasa fiyr da kasa hamsin na farin jinin da ya ke da shi a wurin talaka. Kalaman na Kwamanda na zuwa a daidai lokacin
Gwamnatin tarayya (FG) ta bayar da tallafin manyan motocin kayan abinci fiye da 120 ga gwamnatin jihar Kano domin rabawa talakawa. Tallafin na daga cikin kokari
Masu zafi
Samu kari