Latest
Allah ya yi wa Farfesa Aliyu Danshehu Maiwada rasuwa a ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya, wata majiya daga iyalan sa ta sanar. Farfesa Maiwada tsohon.
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:55 na daren ranar Lahadi, 18 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 6175 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19 a
Da ya ke mayar da martani a kan kalaman matashiyar, Pantami ya yi ma ta wa'azi a kan cewa bai halatta a kira wani mutum da 'Dan aljannah' ba, tare da bayyana Al
Rahotanni da Legit.ng ta samu daga wasu sanannun jaridun kasar nan sun bayyana cewa an samu fashewar bama - bamai a jihar Borno. Jaridu, wadanda suka hada 'TheN
Jami'an rundunar 'yan sanda sun shiga neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya ci zarafin matarsa a ranar Asabar, 16 ga watan Mayu, bisa zargin ta na cin aman
SERAP ta roki Buhari ya hana ‘Yan siyasa kashe kudi kan motoci kamar yadda Namibiya ta yi.SERAP ta na so ayi amfani da wannan kudi wajen biyan ma’aikata albashi
Yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram na kan kai hari garin Daphi, dake karamar hukumar Tarmuwa ta jihar Yobe. An fara harin ne karfe 7 na Magariban nan.
Mun kawo maku wani labari mai ratsa jiki na wani Matashi da ya rasa Masoyiyarsa kwatsam kwanaki da yin aure.Watanni kadan da yin auren soyayya, matar ta mutu.
Gwamnan jahar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya baiwa al’ummar jahar Kano daman gudanar da sallolin Juma’a tare da sallar Idin kamar yadda Malamai suka roka.
Masu zafi
Samu kari