Latest
Mun ji cewa Gwamnatin Bauchi ta koka game da adadin matan da ke mutuwa wajen zubar da ciki. Mata fiye da 200 sun mutu wajen kokarin zubar da juna biyu a Bauchi.
Mun ji cewa wani ‘Dan wasan Tanis ya kafa tarihi, ya samu kusan Naira Biliyan 40 a shekara guda. Samun kudin Roger Federer ya doke na Ronaldo da Messi a Duniya.
Bashir Ahmad, hadimin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya sanar da cewa an kammala aikin zamanantar da bangaren filin jirgin saman kamar yadda aka kammala na Ab
Yanzu akwai mutane fiye da 70 da ke jinyar Coronavirus a Kaduna amma mun ji cewa Jaririn da ya ke fama da Coronavirus a jihar ya warke bayan makonni a asibiti.
Ministan harkokin cikin gida ya bayyana ‘Yan siyasa 2 da su ka taimaka masa a rayuwa. Tun kafin Shugaban kasa Buhari ya ba sa mukami ya ce ya ke koyi da shi.
Kwararren ya bayyana hakan ne yayin da ya ke gabatar da jawabi bayan gidajen sayen da man fetur na A. A. Rano da Aliko Oli sun bawa cibiyar CIDR gudunmawar na'u
Da alamu gwamnoni ba su yi na’am da ‘yancin da shugaba kasa ya Majalisa da shari’a ba. Jihohin kasar sun hada-kai, su na neman juyawa Buhari baya a kan batun.
Mun gano yadda aka gano yara 72 a hannun wani Mai saida kananan yara a Taraba. An yi ram da mai cinikin kananan yaran ne a Garin Donga a cikin jihar Taraba.
Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, ya ce yana fama da mummunan kalubale da adawa tun bayan da ya hau kujerar shugabancin jihar. A yayin jawabi ga manema labar
Masu zafi
Samu kari