Latest
Ya zuwa karfe 11:26 na daren ranar Lahadi, alkaluman NCDC sun nuna cewa akwai jimillar mutane 10162 da aka tabbatar da cewa su na dauke da kwayar cutar korona
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya yi na’am da kafa da 'yan sandan sa kai wadanda za su dinga aiki a karkashin kulawar jami'an 'yan sandan Najeriya.
Kanal Umar ya rubuta wasikar ne a matsayin furucinsa a yayin da ake murnar cikar Buhari shekaru biyar a kan kujerar shugaban kasa Wasikar, mai dauke da kwanan
Dr Rilwanu Mohammed, Shugaban hukumar kula da kiwon lafiya a jihar Bauchi, ya ce an yi masa mummunan fahimta a kan rahoton da ya bada na mace-mace a jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta ce ta kama sifetan dan sandan da ya halaka abokin aikinsa har lahira. Hukumar ta sanar da hakan a wata takarda da ta fitar.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Bola Tinubu, ya mika ta’aziyyarsa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan rashi na dan uwansa.
Mun kawo labarin wani Matashi da ya gama NYSC ya karbi shaida, kafin ya isa gida ya mutu a hanya. Hazikin Saurayin ya rasu ne a wani asibiti a jihar Benuwai.
Mambobin kwamitin PTF da su ka hada da sakataren gwamnatin tarayya (SGF), shugaban hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC), ministan lafiya da saur
Shugaban kwamitin yada labarai na majalisar dokokin jihar Zamfa, Shamsudeen Hassan, ne ya sanar da hakan yayin da ya ke magana da kamfanin dillancin labarai na
Masu zafi
Samu kari