Latest
A jiya ne Mutum 2 su ka gudu bayan sun ji labarin su na da COVID-19 a Jihar Kaduna. Yanzu an yi nasara an cafko masu cutar COVID-19 inji gwamnatin Jihar Kaduna.
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:20 na yammacin ranar Lahadi, 10 ga watan Mayu, akwai jimillar mutane 4399 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-1
Marigayin, wanda aka haifa a a garin Vimtim da ke karamar hukumar Mubi ta jihar Adamawa, ya taba rike shugaban majalisar dokokin tsohuwar jihar Gongola a jamhur
Ganduje ya bayyana hakan ne ranar Lahadi yayin da yake gabatar da jawabi a kan halin da jihar Kano ke ciki dangane da annobar korona. Gwamnan Ganduje ya bayyana
Tsohon Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II ya ce hukuncin kisa ne ya ke jiran duk wanda ya fito ya zagi Annabi Muhammad a wajen wani karatu da ya ke yi a gida
Kwamishinan kasa da gidaje, Surajo Gatawa, ya mutu a daren ranar Lahadi,kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito a daren nan. Jaridar ta ce wata majiya a gidan
Rahotanni sun bayyana cewa dumbin mutane sun mutu a cikin kwana hudu a yankin karamar hukumar Hadejia, lamarin da yasa wsu ke alakanta lamarin da annobar cutar
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da kamuwar ma'aikatan lafiya 47 da cutar coronavirus a jihar. Shugaban kwamitin yaki da cutar na jihar Kano ne ya bayyana haka
Jaridar SaharaReporters ta wallafa labarin cewa Sheik Bala Lau ya mutu ranar Asabar da daddare. Inda ta wallafa wasu hotuna da sunan na jana'izarsa ne da aka yi
Masu zafi
Samu kari