Latest
Okezie Ikpeazu, gwamnan jihar Abia ya ce wasu mutane daga kasashen waje ne ke kashe kashe a Nigeria ba makiyaya Fulani bane, The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya yi
Limamin Cocin Light of the World International Church, Fasto Joshua Arogun, ya bayyana cewa wani tsohon gwamna daga kudu ne zai gaji Shugaba Buhari a 2023.
Tsohon jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell, ya yi martani kan lamarin Pantami, ya ce 'yancin fadin albarkacin baki da tunani na cikin tsarin kasar Amurka.
Yan bindigan da suka kai hari jami’ar GreenField dake hanyar Kaduna inda sukayi awon gaba da dimbin dalibai sun bindige mutum 3 cikin daliban da suka sace.
Sojoji sun kulle sansanin su dake Ƙauyen Zagzaga a jihar Neja, bayan wasu yan bindiga sun sake kai wani sabon hari ƙauyen da kuma wasu ƙauyuka dake yankin.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bada shawarar cewa a rika gina makarantu kusa da sansanin sojoji domin kare harin yan bindiga a jihar, The Cable ta ruw
Kungiyar kare hakkin yan kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, a ranar Alhamis, 22 ga Afrilu ta yi zargin cewa Sojojin Najeriya na yiwa matasan Igbo dauki.
Gamayyar kungiyoyin Arewa maso gabas ta alanta cewa masu son ganin bayan ministan sadarwa da tattalin arzikin zaman, Dr Isa Ali Pantami, makiyan Arewacin Najeri
Allah ya yi wa Buhari Abubakar III, yayan Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar rasuwa, Daily Trust ta ruwaito. Kafin rasuwarsa, Buhari ne ke rike da mukamin hak
Masu zafi
Samu kari