Latest
Gwamnan jihar kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kara shekarun ritaya na malaman makarantu har da na gaba da sakandare a jihar daga 60 zuwa 65. Ganduje ya sanar.
An samu hargitsi da tashin hankali a yankin Gangare na fitacciyar kasuwar Mile 12 dake karamar hukumar Kosefe na jihar Legas a ranar Juma'a bayan an zargi wani.
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi a ranar Lahadi ta kama wasu harsasai 753 na wata muguwar bindiga GPMG a jihar. An boye harsasan a wani buhu wanda aka saka.
Hukumar jami'an tsaron farin kaya (DSS) ta ja kunnen miyagun jama'an da ke kokarin tarwatsa Najeriya da zaman lafiyanta da su gaggauta dena hakan, The Cable.
Mayakan ISWAP, wani bangare na Boko Haram da suka rabe a ranar Lahadi sun kai mugun farmaki yankin Ajiri dake karamar hukumar Mafa ta jihar Borno,HumAngle tace.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya, ta musanta rade-radin da ake yi na cewa mayakan Boko Haram sun kai farmaki babban birnin kasar Najeriya, The Cable.
Sheikh Kabiru Gombe ya ja-kunnen Shugaba Buhari da Gwamnoni a wajen tafsirin Ramadan. Malamin ya ba shugabanni shawara su fito da kudi, a taimaka wa jama’a.
Sojojin Najeriya sun dakile harin da wasu 'yan kungiyar Boko Haram a garin Rann hedkwatar garin Kala-Balge dake jihar Borno. An kashe mutun daya, byar sun jikka
Wani jirgi dauke da bututun ruwa ddaga jihar Legas zuwa Zariya dake jihar Kaduna ya yi hatsari a wani yankin babban birnin Kaduna. Babu asarar rai, amma lamarin
Masu zafi
Samu kari