Latest
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a, ya karbi bakuncin dan marigayi Idris Deby, Janar Mahamat Kaka Deby, wanda shine mukaddashin shugaban kasar Tchad..
Gobara ta kama ofishin hukumar shirya zabe ta kasa watau INEC dake Obollo-Afor, karamar hukumar Udenu a jihar Enugu. Kakakin hukumar yan sandan jihar, Daniel.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga shugaban kasan rikon kwarya na soji na kasar Chadi,Laftanal Janar Mahamat Idris Deby Itno da kada su yi kasa guiwa.
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandare (JAMB) ta fara magana a kan yuwuwar sauya lokacin rubuta jarabawar na shekarar 2021, The Nation.
Daya daga cikin shugabannin miyagun 'yan bindigan da suka dade suna addabar jihar Neja, mai s Jack Bros Yellow, ya shiga hannun dakarun rundunar sojin Najeriya.
A jihar Gombe, fostoci dauke da hotunan Adams Oshiomole da Gwamna Zulum sun bayyana, lamarin da ke nuna alamun 'yan siyasan biyu za su fito neman zabe a 2023.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace mulkinsa zai yi amfani da duk wata dama da dabaru da ya sani wurin yin maganin 'yan bindiga domin tabbatar da samuwa abinci.
Sarkin Musulmi, sultan Alhaji Sa'ad Abubakar III ya kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnoni da su kawo karshen rashin tsaro a Najeriya gaba daya.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC na ta ayyana Gimba Yau Kumo, surukin Shugaba Muhammadu Buhari ruwa a jallo kan zargin damfara ta $66m, The Cable ta ruwaito. A s
Masu zafi
Samu kari