Latest
Wasu yan bindiga da ba'a sansu ba sun yi musayar wuta tsakanin su da jami'an soji a ƙoƙarin su na kai hari ƙauyen Nasko dake Ƙaramar hukumar Magama jihar Neja
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, yayi kira ga shugaban ƙungiyar ƙwadugo NLC, Ayuba Waba, ya mika kansa ga ofishin yan sanda da yafi kusa dashi.
Shugaban kungiyar kwadago na kasa, NLC, Ayuba Wabba ya fadawa Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da ya ce yana nemansa ruwa a jallo ya kama shi idan ya isa sab
Gwamnatin shugaba Buhari ta karbi makudan kudaden Ibori ya sace ya kai turai. An dawo da kudaden ta hanyar ministan sharia na kasa, kuma babban lauyan Najeriya,
Wasu ‘Yan daba da aka yo haya sun tarwatsa zanga-zangar lumana da kungiyar kwadagon Najeriya (NLC) ke gudanarwa a jihar Kaduna a yau Talata 18 a watan Mayu.
Kungiyar Tuntuɓa ta Arewa, ACF, a jiya Litinin, ta goyi bayan matakin da gwamnonin kudu suka ɗauka na hana kiwo a fili a jihohinsu 17, Daily Trust ta ruwaito.
An damke Wani nakusa da gwamnan jihar Ogun a ƙasar Amurka (US), bisa zarginsa da sace kuɗin tallafin Rage raɗaɗin da annobar COVID19 ta haifar ga yan ƙasar.
Shugaba Muhammadu Buhari ya sake tura bukatar karbo bashin kasashen waje na makudan kudade. Tuni majalisar dattawa ta fara zama kan batun na bashi a yau Talata.
‘Yan Majalisa suna lissafin tsige Ahmad Lawan daga kujerar Shugaban Majalisa. Hon. Sergius Ogun yace har an fara shirin sauke Ahmad Lawan a Majalisar Dattawa.
Masu zafi
Samu kari