Latest
Wasu mutane ɗauke da makamai sun harbe ɗalibin jami'ar jihar Delta har lahira, sannan suka yi awon gaba da wasu mutum 2 a wani hari da aka kai kusa da jami'ar.
'Yan sandan jihar Imo sun damke wani dilan miyagun kwayoyi wanda aka tabbatar yana samarwa masu son raba kasar da sauran kungiyoyin ta'addanci a jihar kwayoyi.
Ohanaeze Ndigbo, Kungiyar kabilar Igbo ta yi wa Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi martani kan cewa tsarin karba-karba na shugabancin kasa tsakanin Kudu da Are
Jami'an tsaro a jihar Kaduna sun kubutar da wasu mutane da 'yan bindiga suka yi awon gaba dasu, ciki har da wani dalibin makarantar Bethel da aka sace a baya.
Shugaban hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare, JAMB, Ishaq Oloyede ta ce satar jarrabawa da kuma rashin da’a sune manyan kalubalen.
Bayan faɗuwar da ɗalibai suka yi a jarabawar share fagen shiga manyan makarantun gaba da sakandire bana, sanatoci na shirin gyara wasu dokokin hukumar JAMB.
Ministan harkokin cikin Gida, Rauf Aregbesola, ya ce tabbas Gwamnatin Tarayya ta kunyata masana wadanda suka yi hasashen cewa Najeriya da sauran kasashen Afirk
Mazauna jihohin Katsina da Zamfara da Kaduna wadanda suka ba da labarin irin abubuwan da suka fuskanta a wuraren da masu satar mutane suke, sun shaida wa manema
Bayan nazarin rahoton kwamitinta a kan Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, majalisar dattijan kasar ta amince da wasu kwamishinonin zabe na kasa guda biyar.
Masu zafi
Samu kari