Latest
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani limamin cocin CRCN, Timothy Damisa, har lahira a Baissa, karamar hukumar Kurmi da ke jihar Taraba.
Bayan ficewarsa daga jam'iyyar APC a shekarar 2020 biyo bayan rashin ba shi tikitin takara, Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, yace ba zai taba komawa APC ba.
Kungiyar matasan Arewa (AYFC) ta mayar da martani ga kungiyar Ohaneaze kan sharhin da ta yi kan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi game da mulkin karba-karba.
Wani matashi da Najeriya, Julius Eze, ya baiwa mutane mamaki bisa wani abin ban sha'awa da yayi na mayar da kudin milyan biyu da rabi da aka tura masa cikin kur
Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Indimi, a kwanan nan ta bayyana dalilin da yasa matar mutum c eta fi dacewa wajen fadar ko shi mutumin kirki ne.
Gwamnatin tarayya ta ajiye kimanin bilyan 4.8 ga hukumar leken asirin Najeriya (NIA) domin bibiyan abubuwan da yan Najeriya ke tattaunawa da kuma salular Thuray
A ranar Lahadi da safe ne wasu mutane ɗauke da makamai suka kutsa cikin gidan sarkin Kajuru, suka tafi da shi, amma ranar Litinin da yamma suka sako sarkin.
Duba da yawaitar sace dalibai, gwamnan jihar Gombe ya bayyana matakin da ya dauka aka samu zaman lafiya da kwanciyar hankali a makarantu a fadin jiharsa ta Gomb
Bayan sa'o'i ashirin da hudu da sace Sarki Alhaji Alhassan Adamu na Kajuru, 'yan bindiga sun sako shi tare da mika shi ga iyalinsa a yammacin ranar Litinin.
Masu zafi
Samu kari