Latest
Majalisar wakilai ta ce sam ba zai yi wu a fara ba jami'an hukumar kashe gobara bindigogi ba, ta bayyana dalilanta na yin waje da kudurin da gwamnati ta gabatar
Shugaban kasar Kamaru musamman ya aiko da dan sako domin taya shugaba Buhari urnar kwamushe Nnamdi Kanu. Ya bayyana cewa Kamaru na fukantar irin su Nnamdi Kanu.
Tsohon dan majalisar dattijai, wanda ya wakilci mazabar Kaduna ta Tsakiya a Majalisar Tarayya, Sanata Shehu Sani, a jiya ya yi Allah-wadai da yadda 'yan bindiga
Gwamnan Osun ya wajabtawa Ma’aikatan gwamnati sa kaya iri-daya zuwa ofis. GboyegaOyetola ya ce zai farfado da darajar al’adu ta hanyar dinka rigunan Adire Osun.
A yau Talata, ma'aikatar tsaro da al'amuran gida ta jihar Kaduna ta fitar da rahoton tsaro, gwamnan Kaduna ya nuna damuwarsa game da halin da jama'a suke ciki.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis zai kaddamar da fara ginin layin dogon jirgin kasa na Kano zuwa Kaduna. Sakataren din-din-din na ma'aikatar sufuri.
Kwamitin gudanarwan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta dakatad da tsohon gwamnan jihar Imo, Owelle Rochas Okorocha, kan laifin yiwa jam'iyyar zagon.
Masarautar Daura da ke Jihar Katsina wato mahaifar shugaba Buhari ta dakatar da Hawan Sallah a bikin Babbar Sallah da za a yi saboda rashin tabbataccen tsaro.
Wani rahoto da ma'aikatar tsaro da harkokin cikin gida ta jihar Kaduna ta fitar, ya nuna cewa an kashe aƙalla mutum 222 tare da garkuwa da 774 cikin watanni uku
Masu zafi
Samu kari