Latest
Yayin da ake shirin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi a jihar Ogun, gwamnan jihar ya buɗe fagen yaƙin neman zaɓe na jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Imeko Afon.
Muhammad Buhari a ranar Alhamis, 10 ga Yuni, yayin wata hira ya ce, babu wanda ke da ikon yanke hukunci ga jam’iyya mai mulki ta APC kan mulkin karba-karba.
Wani fusataccen soja ya hallaka budurwarsa har lahira saboda ta daura wasu kalamai da ya yi zargin ta yaudareshi. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ya wakana.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir ya bayyana cewa ya san wadanda ke daukan nauyin masu tada zaune tsaye a jiharsa kuma zai tona asirinsu idan lokaci yayi.
Yayin da babbar sallah take ƙara matsowa, mutane a Kano sun yi ƙorafin cewa farashin dabbobin layya yayi tashin farat ɗaya duba da yadda aka siyar da su a bara.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa yana mamakin yadda yan Najeriya suka amince suka zabeshi duk da cewa bai da kudi. Buhari ya bayyana hakan ne ranar Tala
Rahoto ya bayyana cewa, ana kyautata zaton ci gaba da tsare Nnamdi Kanu har zuwa wani lokaci sakamakon wani lamarin sababbe da ya gindaya a kotunan Najeriya.
Majalisa ta jero hanyoyin da Gwamnatin Buhari za ta bi ta kawo karshen matsalar tsaro. Daga ciki akwai bankado duk wasu bata-gari da ke cikin jami’an tsaro.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a ranar Talata ta sake gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kaduna,Ramalan Yero.
Masu zafi
Samu kari