Latest
Gwamnan jiha ya biya ma'aikatan jiharsa albashi domin basu damar yin sallah cikin walwala da annashuwa. Ya kuma tallafawa talakawa da gajiyayyu a jihar tasa.
Gwamnan jihar Kano, Abdulllahi Umar Ganduje ya sake yin karar Jaafar Jaafar da jaridar Daily Nigerian a wata babban kotun Abuja bisa zargin bata masa suna kamar
Bayan kwanaki uku a hannun masu garkuwa da mutane, shugaban kwalejin koyar da aikin noma da dabbobi a Zamfara ya kuɓuta daga hannun ɓarayin da suka sace shi.
Adamu Sambo, mai rike da sarautar gargajiya a ƙauyen Kupto da ke Karamar Hukumar Funakaye ta Jihar Gombe, ya nuna damuwarsa kan barnar da wata dorinar ruwa.
Mambobin Jam’iyyar APC a majalisar dattijai a ranar Alhamis sun kada kuri’ar kin amincewa da aika sakamakon zabe ta hanyar na’ura. Kwamitin Majalisar a cikin.
Yan sanda a jihar Edo sun cafke mutane biyu da suka shirya yadda za a sace manajan banki bayan daya daga cikin wadanda aka hada baki da shi domin aikata laifin
Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya rangwantawa talakawa. Basaraken yayi wannan kiran bayan karbar bakuncinsa.
An halaka sojoji biyu an kuma jikkata wasu bakwai yayin harin da yan bindiga suka kai ƙauyen unguwar Lalle a ƙaramar hukumar Sabon Birni, Daily Trust ta ruwaito
Gwamnatin tarayya a ranar Alhamis, 15 ga Yuli ta ayyana Talata, 20 ga Yuli, da Laraba 21, 2021, a matsayin ranakun hutu don yin bikin babban sallah na bana.
Masu zafi
Samu kari