Latest
Jamhuriyar Benin ta ce za ta ci gaba da adana Sunday Igboho a magarkama saboda ta gano wasu manyan laifuka da ya aikata a jamhuriyar ta Benin lokacin da ya shig
Jami'an rundunar sojin ƙasa a jihar Zamfara sun samu nasarar damke wasu mutum 19 da suke tallafawa yan bindiga wajen ayyukan ta'adɗancinsu, da sace mutane.
Mutanen Katsina da ke zaune a Kaduna sun roki Abubakar Sadiq Yar’Adua ya taimaka ya nemi kujerar Gwamnan jihar Katsina a zabe mai zuwa na 2023 a jam'iyyar APC.
Babbar bankin Najeriya CBn ya haramta sayar da Dalar Amurka ga yan kasuwan canji (BDC). Gwamnan bankin, Godwin Emefiele, ne ya sanar da hakan a jawabin da ya yi
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa akalla mutane 526 ne cutar kwalara ta kashe a cikin jihohi 18 da Babban Birnin Tarayya (FCT) daga watan Janairu zuwa yau.
An haramtawa gwamnatin tarayya aron kudin da mutane suka sa hannun jari dake ajiye a banki bayan karar da aka shigar da ita kotu. Akwai kudi sama da bilyan 200
FCT Abuja - Faifan bidiyon da na'urar CCTV ta nada ya nuna yadda 'yar yarinya mai shekara 9 da haihuwa ta haddasa gobara a katafaren kantin Prince Ebeano dake.
Jam’iyyar PDP ta dakatar da tsohon dan takararta na gwamna a jihar Neja, Alhaji Umar Nasko saboda zargin cin amana da yin ayyukan da suka saba wa jam'iyyar.
Yayin da shari'ar shugaban yan awaren kafa ƙasar yarbawa, Sunday Igboho, ta sake daukar wani sabon salo, gwamnatin Benin ta gabatar da nata thumar a kan shi.
Masu zafi
Samu kari