Latest
Ministan kwadago na kasa, Chris Nwabueze Ngige yana ganin ya kamata mulki ya bar Arewa.Tsohon gwamnan na Anambra yace an yarda da tsarin karba-karba a APC.
Funmilayo Adebayo, fitacciyar faston Najeriya wacce aka lakaba wa suna Mummy GO, ta yi ikirarin cewa bidiyoyin da ake yadawa kan da'awarta duk lalatattu ne.
Tsohon gwamna Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta wasu raɗe-raɗi da ke yawo da ke bayyana cewa yana shirin komawa APC ko sulhu da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje.
Shugaban ma'aikatan tsaro na kasa , Janar Lucky Irabor, ya ce duk da kalubalen tsaro, a halin yanzu kashe-kashen mutane ya ragu idan aka danganta da na baya.
Bayan rashin manyan kwamandojin su da nayaka a luguden wutar da jiragen Super Tucano suka yi musu, shugabanni ISWAP sun yi sauye-sauyen mukaman shugabanninsu.
Wasu jiga-jigan siyasa a jihohinsu sun bayyana aniyarsu ta tsayawa takarar gwamna. Legit ta tattaro muku wadannan 'yan siyasa da suke hangen kujerun gwamna.
Muhammad Sunusi II, shugaban kungiyar Tijjaniyya ta kasa, ya shawarci duk wani dan kasar da shekarunsa su ka kai ya tanadi katin zabensa kafin shekarar 2023.
Wani tsoho mai shekaru 76, Osagie Robert ya shiga hannun jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA a jihar Edo. Tsohon wanda yafi shahara.
Sojojin Najeriya, sun kaure da masu hakar ma'adinai a wani yankin jihar Katsina yayin da aka tono wani katon gwal da kudinsa yakai akalla Naira miliyan 70.
Masu zafi
Samu kari