Latest
Yayin da ake fuskantar zaben 2023 na shugaban kasa, 'yan siyasa da dama suna bayyana ra'ayoyinsu kan wanda ya dace ya gaji shugaban kasa Buhari na Najeriya.
Mutuwa rigar kowa, wata siyar sarki ta riga mu gidan gaskiya jim kadan bayan rasuwar mahaifinsa wanda yake sarkin Ogbomosho a jihar Kwara. Fatan Allah ya jikant
Gwamnatin jihar Ogun dake kudu maso yammacin Najeriya tace shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari , zai kai ziyarar aiki ta yini daya jihar ranar Alhamis mai zuwa.
Babbar jam'iyyar hamayya PDP ta bayyana cewa har yanzun ba ta ɗauki mataki kak cewa wani yanki ne zai fitar da ɗan takarar shugaban ƙasa a babban zaben 2023 ba.
Kungiyar dake fafutukar ganin an tafiyar da dukiyar ƙasa bis adalci, SERAP ta maka shugabanajalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan, da Femi Gbajabiamila, a kotu.
Wani mutum ya kashe mijin daduronsa bayan da mijin ya zarge shi da daura alakar soyayya da matarsa. 'Yan sanda sun bayyana yadda lamarin ya faru tsakaninsu.
Rundunar kashe gobara a jihar Kano ta bayyana yadda wata mummunar gobara ta yi kaca-kaca da wani gida, inda mata da danta suka kone kurmus. An ciro gawarwakinsu
Wani sabon rahoto da cibiyar CDD ta fitar ya bayyana yadda hafsoshin soji suka yi sama da faɗi da dala biliyan $15bn na kwangilar makamai cikin shekara 20.
Rundunar sojin Najeriya ta yi kaca-kaca da wata kasuwar da 'yan Boko Haram da ISWAP ke ci a jihar Borno. An hallaka wasu 'yan ta'adda uku yayin farmakin na soji
Masu zafi
Samu kari