Latest
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci 'yan Najeriya da kada su ji tsoron shugabancin Ibo a zaben 2023 mai zuwa, cewa babu dan kabilar da zai raba kasar.
Shaharraen mawakin Najeriya da ya lashe kyaututuka da dama, Innocent Idibia da aka fi sani da 2Baba ya bayyana cewa ba zai sake yi wa wata mace ciki ba, The Nat
Jarumin Kannywood Ali Nuhu ya yada wasu hotunan tuna ranar haihuwar 'yarsa a shafinsa na Instagram. Masoya da dama sun bayyana murnarsu da ganin haka a shafin.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta yi watsi da jita-jitar dangane da batun dage yin aikin Umrah na bana saboda karuwar cutar COVID-19 wacce aka fi sani da korona, Dail
Lissafin APC ya fara canzawa domin kuwa akwai yiwuwar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da Kayode Fayemi su yi watsi da bambancin ra’ayinsu saboda maslahar zaben 2023.
Shahararren dan jarida kuma mawallafin mujallar Ovation, Dele Momodu, ya ce Allah ne ya tanade shi domin ya zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben 2023.
Hukumar tsaro ta NSCDC reshen jihar Bauchi ta kama wata Zainab Malam Barka mai shekaru 35 daga anguwar Madara da ke karkashin karamar hukumar Katagum bisa zargi
Mutumin da ke karban albashi shekarun da suka wuce, ya nunka Aliko Dangote kudi a 2022. Crypto ta sa Changpeng Zhao ya zama Attajiri, ya ribanya Dangote hudu.
Wani matashi ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da yake rabawa fursunoni kudi a bakin hanya. Ya raba musu kudi yayin da suke cikin motar gidan gyara.
Masu zafi
Samu kari