Latest
Minsitan yaɗa labaru da al'adu, Alhaji Lai Muhammed, yace sam bai kamata mutane suke hada halin da kasar Afghanistan ta tsinci kanta a ciki da na Najeriya ba.
Mutumin da ya yi shekara 41 ya na shari’a da makarantarsa ya mutu bayan ya yi nasara a kotu. Makonni biyu da samun nasara, tsohon ‘dan gwagwarmayar ya rasu.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tausayawa wadanda ambaliyar ta shafa a fadin Najeriya, ya kuma yi alkawarin sanin yadda za a yi gwamnatinsa ta taimakesu.
Rahotanni sun ce rikicin cikin gida yana ƙara ƙamari a jam'iyyar APC a Kano. Kwamitin sulhu ya gagara shawo kan ‘Ya ‘yan APC da ake rigima da su a jihar Kano.
Kotu ta yankue hukuncin Malami ya biya lauyoyin Sunday Igboho N50,000 bisa wasu dalilai da aka bijiro dasu a gaban kotun da ke zama a Ibadan ta jihar Oyo a kudu
Za a ji an tsinci Shugaban Afghanistan, Ashraf Ghani bayan ya tsere daga fadar Shugaban kasa. Ashraf Ghani da Iyalansa sun bayyana a kasar United Arab Emirates.
Gwamnan Jihar Plateau Simon Lalong ya sassauta dokar hana zirga-zirga na awa 24 da aka saka a karamar hukumar Jos ta Arewa, bayan kisar matafiya a kan hanyar
Duk da an kafa dokar hana fita, an sake hallaka wasu mutane a Jihar Filato. Shugaban kungiyar mutanen Irigwe yace an kashe masu mutum biyar a lokacin kulle.
Gwamnatin Jihar Kaduna ta umurci makarantu su fara budewa daga ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2021 domin daliban JSS III da za su rubuta jarrabawar kammala
Masu zafi
Samu kari