Latest
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta ce dage lokutan zabukan fitar da gwani da jam'iyyun siyasa ke yi idan an bar su zai yi mummunar illa ga zabe.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci ‘yan Najeriya da su guji zabar tsantsar dan siyasa a matsayin shugaban Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ce ba wasa yake ba a burinsa na zama shugaban kasa, ya kara da cewa al’ummar kasar nan na bukatar shugaban da zaai kawo sauyi
Wani matashi dan Najeriya ya dauki matar sa baturiya domin gabatar da ita ga iyayensa kuma sun karbeta hannu bibbiyu, an kuma yi biki irin na al’adar Yarbawa.
Rashin takardar firamare da WASC sun jawo Bassey Edet Otu ba zai nemi kujerar Gwamna a 2023 a Jam’iyyar APC mai mulki ba. Edet Otu ya wakilci jihar a Majalisa.
Wasu mutanen gari sun hau jibgar wani ɗan fashi da makami da ya sato mota har suka aika da shi barzahu a ƙaramar hukumar Charanci ta jihar Katsina ranar Asabar.
Ahmad Lawan ya yi magana kan janye takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, ya sha alwashin doke kowa bayan Abdullahi Ganduje ya yi alkawarin ba shi goyon baya.
Abdulmumin Usman, Sarkin Katsina, ya ce yana goyon bayan takarar da mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo da yake yi domin gaje kujerar Buhari a 2023.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan Boko Haram ne suka kai harin kwanton bauna a kan titin Maiduguri zuwa Damaturu ranar Lahadi inda suka kashe 'yan sanda 2.
Masu zafi
Samu kari