Latest
Gwamnan Jihar Ebonyi, Dave Umahi, a ranar Lahadi ya jinjina wa kokarin da gwamnati mai ci yanzu kan tafiyar da al'amurran kasar, rahoton Channels Television.
Babagana Zulum, gwamnan Jihar Borno, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari zai taka muhimmin rawa wurin zaben dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, rahoton The P
Rundunar yan sandan jihar Neja sun yi ram da wasu mutane biyu bayan sun cece su daga hannun fusatattun matasa sakamakon samun su da aka yi da gawar wani yaro.
Gwamnatin tarayya ta nada Mr Anamekwe Nwabuoku matsayin sabon mukaddashin Akanta Janar na tarayya. Sakataren din-din-din ma'aikatar kudi, kasafin kudi da tsare
Gabannin zaben fidda dan takarar shugaban kasa na APC mai mulki wanda za a yi a ranar Lahadi mai zuwa, yan takara daga yankin kudu maso gabas sun shiga labule.
Jam'iyyar SDP ta bayyana cewa ba za ta baiwa kowani dan siyasar da ke makale da guntun kashi a tsuliyarsa tikitin takararta ba a babban zaben kasar mai zuwa.
Babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya dira jihar Yobe domin zantawa da wakilan jam'iyyar APC yayin da zaben fidda gwani na takarar shugaban kasa.
Gwamna Soludo ya saka tukwicin naira miliyan 10 ga duk mutum da ya bayar da bayanai masu amfani da zai kai ga kama makasan dan majalisar jaharsa ta Anambra.
Gwamnatin tarayya ta kallafa sabon harajin kiran waya a kasar nan domin daukar nauyin kiwon lafiyar masu rauni a Najeriya biyo bayan sabuwar dokar kiwon lafiya.
Masu zafi
Samu kari