Latest
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ma niyyar takara kujeran shugaban kasa karkahin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Peter Obi, a ranar Alhamis yace kasar
A ranar Alhamis wani mutumi 'dan shekara 40 mai suna Muazu Garba,ya rasa rayuwarsa yayin da ya yi kokarin ciro wayarsa, wacce ta fada masai a Jirgiya Quarters.
Kwamitin tantance ‘yan majalissar dokokin takarayya na jam’iyyar PDP ya soke ‘yan takara shida da ke neman mukaman kujerar sanatan jihar Kogi a zaben 2023.
Wasu 'yan gwagwarmayar kasa Pakistan sun shiga hannu, an yanke musu hukuncin shekaru 5 a gidan yari, cin su tarar SR60,000, tare da haramta musu Hajji da Umra.
Dalibai da dama a Jami'ar KImiyya da Fasaha ta Jami'ar Nkrumah, Ghana, (KNUST) sun shiga rudani a yayin da aka hangi wata budurwa sanya da kaya tana zaune shiru
Likitoci a asibitin East Side a Jihar Enugu sun tabbatar da mutuwar jarumar fina-fina ta Nollywood, Chinede Bernard. Ta yanke jiki ta fadi ne a yayin da ta ke a
Birnin Calabar - Babbar kotun jihar Cross River ta garkame wasu ma'aikatan banki biyu kan laifin satan kudi daga asusu bankin wani kwastoma da ya mutu a jihar.
Tsaffin ministoci da tsaffin hadiman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, suna bashi shawaran yayi watsi da kiran da ake masa na ya fito takarar kujeran.
Archbishop Emeritus na Cocin Methodist, Rabaran Ayo Ladigbolu, ya yi bayani game da al'adar fadar Oba na Oyo na kuma abinda zai faru da matan da marigayi Oba.
Masu zafi
Samu kari