Latest
EFCC ta na binciken yadda aka yi wa wasu manyan masu laifi afuwa a Najeriya. Zargin da ake yi shi ne, ma’aikatan shari’a sun karbi kudi hannun marasa gaskiya.
Kisan gillar da aka yi wa wani soja, A. M da matar da ya ke shirin aure, yayin da su ke hanyarsu da zuwa Jihar Imo ya janyo cece-kuce a kasar nan. Bayan kisan n
Inibehe Effiong, wani mai rajin kare hakkin bil’adama, ya na barazanar maka gwamnatin tarayya kara akan yadda Shugaba Muhammadu Buhari ya tsawaita wa’adin Shuga
Gwamna Aminu Masari na jihar Katsina ya yaba wa takwaransa gwamnan Ribas bisa namijin kokarin da ya yi lokacin matsalar yan awarwn IPOB da suka so shiga jiharsa
Mutane sun ga ta kansu yayin da ‘yan bindiga su ka rika barin wuta a babban birnin jihar Ebonyi. Wasu miyagu ne su ka rika harbe-harbe a hanyar Enugu-Abakaliki.
Akwai bukatar cigaba da ayuukan sojoji tare da ruwan bama-bamai a dajikan yankunan arewa maso yamma da jihar Niger, Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai yace hakan.
An samu tangardar tashin jirgi a filin jirgin sama na Fatakwal, Omagwa lokacin da tayar jirgin Dana Air da ya nufi Legas ta kama wuta yayin da yake kokarin tash
Rahoto da ke iso mu ya nuni da cewa, ana ci gaba da sa ido domin ganin ranar Juma'a, ranar da yankin Yarbawa za su zauna su zabi wanda suke so APC ta ba tikiti.
Mutane sun gano wata gawa ta matashiya da bata wuce shekara 25 ba a duniya, ana zargin waɗan suka kashe ta sun cire wasu sassan jikinta, yan sanda sun musanta.
Masu zafi
Samu kari