Latest
Wata kungiyar arewacin Najeriya da ta hana da Fulani makiyaya da al'ummar Almajirai, a ranar Litinin a Abuja ta ce ta shirya bai wa Jonathan kuri'u miliyan 14.
Bayan labaran da aka yaɗa cewa gamayyar kungiyoyin arewa ne suka saya wa tsohon shugaban ƙasa Jonathan Fom, bayani sun nuna gaskiyar wanda ya biya kudin cas.
Yayin da wasu yankuna a kudu ke nuna kyama ga masu shigo da shanu a jihohinsu, rahoto ya nuna jihar kudu na daga cikin jihohin da suke cin naman shanu fiye da
Ibrahim Shekarau da Kawu Sumaila sun kammala shirye-shiryen ficewa daga APC. A karshen makon jiya Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje ya tsaida ‘yan takaran APC.
Shugabannin jam’iyyar APC a kudu maso yamma sun gana tare da yan takarar shugaban kasa na jam'iyyar a yankin a jihar Lagas a ranar Juma’a, 6 ga watan Mayu.
Sanata Orji Uzor Kalu ya ce ba zai fito neman takarar shugaban kasa a APC ba. Tsohon Gwamnan na jihar Abia ya na goyon bayan Ahmad Lawan ya karbi mulki a 2023.
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya nuna karfin gwiwar yin nasara a zaben fidda dan takara na shugaban kasa a karkashin inuwar jam'iyyar PDP mai adawa.
Goodluck Jonathan ya sa labule da Abdullahi Adamu a Abuja. Tattaunawar ta biyo bayan wasu sun biya N100m, sun saye fam din takara da sunan tsohon shugaban kasa.
Yan takarar da ke yunkurin gaje shugaban ƙasa Buhari a APC na ƙara yawa, Karamin ministan albarkatun Man fetur ya ayyana shiga jerin masu neman tikitin APC.
Masu zafi
Samu kari