Latest
Wani mawakin kasar, Charles Mensah wanda aka fi sani da Shatta Wale ya bayyana ra’ayinsa inda ya ce ya gwammaci ya watsa kudi a titi akan ya mika su sadaka a co
A kalla N57 biliyan gwamnatin tarayya ta kashe kan mata da matasan Najeriya a shekarar 2021. Kudaden an yi amfani da su wurin tsamo jama'ar karkara da birane.
Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya janye dokar hana hawa babur a kananan hukumomi 10 na Yobe North da South a Jihar, Daily Trust ta ruwaito. Buni ya bada san
Tsohon hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari a bangaren harkokin majalisar wakilai, Abdulrahman Suleman Kawu Sumaila, ya ce arewa ba za ta bar wa kudu shugaban
Tsohon gwamnan jihar Legas, kuma shugaban APC, ya bayyana cewa, babu abin da zai hana shi zama shugaban kasar Najeriya sai dai abu daya kacal da ya bayyana.
Masu garkuwa da mutane su sace tsohon kakakin majalisar jihar Imo, Lawman Duruji. An sace shi a karamar hukumar Ehime Mbano yana dawowa daga wani taro a Imo.
Dakarun soji sun ɗauki matakin gaggawa kan wani rahoton sirri da suka samu na motsin wasu yan bindiga a yankin Kwanan Bataro, karamar hukumar Giwa, sun kashe 5
Jagoran jam'iyyar APC mai mupkin ƙasar nan. Bola Tinubu, ya bayyana cewa ya sanar da shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari shirinsa na tsayawa takara a 2023 dake tafe
Dan siyasar jihar Kano ya magantu kan dalilin da zai sa a hana 'yan yankin Kudu tsayawa takarar shugabancin kasa a zaben 2023 mai zuwa, ya ce bai zai yiwu ba.
Masu zafi
Samu kari