Latest
Bill Gates, attajirin dan kasuwa kuma daya cikin wadanda suka kafa kamfanin Microsoft, ya sanar cewa ya kamu da COVID-19. Gates ya sanar da hakan ne cikin wani
Dan takarar gwamnan Kano, AA Zaura, ya amince da zaɓin gwamna Ganduje na Nasir Gawuna/Murtala Garo, ya ce zai nemi takarar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya.
Majalisar NEC na PDP za ta yanke shawara a kan wuri da yadda za a shirya zaben tsaida gwani, inda za a kai kujerar shugaban kasa da batun Goodluck Jonathan.
Gwamna Babajide Sanwo Olu ya fara cika-baki, ya hango nasara, ya ce zai zarce a kujerarsa. APC ba za ta bata lokaci wajen zaben tsaida ‘dan takara a Legas ba.
Za a ji labari cewa tsohon mataimakin shugaban kasar nan, Namadi Sambo ya kawo dalilan da ya sa yake ganin ya kamata PDP ta ba Bukola Saraki tikiti a zaben 2023
Olubankole Wellington ko kuma Banky W kamar yadda aka fi saninsa ya shigo PDP. Tauraron Mawakin Najeriya ya shiga siyasa, Bukola Saraki ya karbe shi a Legas.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya tsayar da mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna, domin ya gaje shi a zabe mai zuwa saboda biyayyarsa
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) reshen kudu maso gabas ta baiwa gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) wa’adin kwanaki tara su bude dukkan jami’o
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu gudu babu ja da baya wajen barinsa kujerar mulki bayan kammala wa’adin da kundin tsarin mulki ta bashi.
Masu zafi
Samu kari