Latest
Ganawar ta ranar Litinin ta zo ne sa’o’i uku bayan da wata kungiyar Fulani makiyaya ta biya Naira miliyan 100 domin karbar fom din takarar shugaban kasa a APC.
Mun kawo sunayen sanannun mutanen da su ka hakura da fitowa neman Shugaban kasa a zaben 2023. Irinsu Attahiru Dalhatu Bafarawa da Doyin Okupe sun fasa takara.
Ministan Sadarwa, Isa Pantami zai jagoranci taron Kungiyar Bayanai ta Duniya ta shekarar 2022 bisa nadin da Kungiyar Sadarwa ta Kasa da kasa (WSIS) ta 2022 ta y
Malaman jami'o'i sun shafe fiye da watanni biyu suna yajin aiki saboda neman ingantacciyar walwala da kayan aiki don habaka sana'arsu ta koyarwa kamar na kowa.
Jam’iyyun siyasa sun bukaci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da ta sauya jadawalin zaben 2023 domin ba da damar halartar zaben yadda ya kamata..
Ragowar mutum biyu da ake zargin suna da hannu a garkuwa da Hanifa Abubakar da kuma kisanta sun ba da shaidar abun da suka sani game da lamarin tun farko .
Birnin Abuja - Dan takaran kujerar shugaban kasa karkashin Jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Adamu Garba, ya janye daga takarar saboda wasu dalilai.
Kwamitin Hadin Gwiwa ta Kungiyar Manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da kuma Kungiyar Ma’aikatan Jami’o’i marasa koyarwa (NASU) ta gabatar wa Gwamnatin Tarayya k
Da ya je Legas a farkon makon nan, Abubakar Bukoka Saraki ya roki ‘ya ‘yan PDP su zabe shi domin ya fi kowa cancanta da zama shugaban Najeriya a zaben 2023.
Masu zafi
Samu kari