Latest
Daya daga cikin wadanda aka ceto daga harin jirgin kasar Abuja-Kaduna, Hassan Usman, ya ce har yanzu shi dan gani kashe nin Shugaba Muhammadu Buhari ne. Kafin
Abdulsalam Abubakar, mahaifin daliba yar shekara biyar, Hanifa, wanda shugaban makarantarsu ya kashe, ya kai ziyarda sakatariyar kungiyar yan jarida, NUJ, na Ka
igo a jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a jihar Abia, Cif Princewill Ukaegbu ya fice daga jam'iyyar ya koma Action Peoples Party, APP. Ana fatan Ukaegbu
Buhari ya mika gaisuwar ta’aziyyar sa ga rundunar yan sandan Najeriya, yan uwa da abokan arziki na tsohon sufeto-Janar Tafa Balogun da ya rasu a ranar Alhamis.
Jihar Kaduna Karancin man Fetur a wasu sassan jihar Kaduna yasa farashin kan kowace lita da kwastomomi a jihar ke saye ya kai Naira 220. Rahoton Channels Telev.
Wasu bata gari sun kai hari hedkwatar rundunar yan sandan Najeriya da ke Agwa a karamar hukumar Oguta, Jihar Imo a daren ranar Juma'a sun kashe yan sanda hudu.
Abuja - Karamin Ministan Kwadago, Festus Keyamo, ya bayyana a jiya cewa Gwamnatin Tarayya ba ta da hurumin ciyo bashin Naira Tiriliyan 1.2 a duk shekara domin
Jihar Kaduna - Kungiyar Dattawan Arewa NEF, ta bayyana matukar damuwarta kan yadda ake ta samun yawaitar batanci da kashe-kashen yan Arewa a Kudancin Najeriya,
Jihar Ondo - Kungiyar tsaro ta kudu maso yammacin Najeriya Amotekun ta sanar da kara kama wasu matasa daga Arewacin Najeriya guda yawansu 151. Rahoton BBC.
Masu zafi
Samu kari