Latest
Jami’an tsaron NSCSC sun kama wani matashi dan shekara 23 mai suna Quadri Qudus wanda ake zargi da satar wayoyin hannu 21 daga masu neman shiga jami’a a Ilorin.
Rundunar ‘yan sandan jihar Edo ta cafke wani dan sanda mai suna Victor Osabuohign aka dauka a wani faifan bidiyo da aka yana ciniki da wani maia bin hawa...
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta yi wa Ladidi Mohammed, shugaban sashin kwato kadarorin gwamnati na ma'aikatar shari'ar tambayoyi kan zargin damfara, The Cabl
Wani 'dan Najeriya mai suna Innocent C. Kwantagora ya daukowa kansa babban aiki yayin da yace zai tattaka tun daga Osogbo a jihar Osun har zuwa jihar Legas.
Za a ji labari Gwamnati ta sa ranar bude SSCOE a karon farko bayan kashe Deborah Yakubu. Hukuma ta ci kowane dalibi tarar kudi kafin a dawo karatu a SSCOE.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta jaddada cewa ta gamsu da kamun ludayin shugabanta na kasa Iyorchia Ayu, Premium Times ta rahoto. Sakataren watsa lab
Alkali ya aike amarya gidan gyaran hali bayan da ta sumar da kishiyarta yayin da suke rige-rigen shiga gaban motar mijinsu wacce ya aiko a kai uwagida asibiti
Mai martaba Sarkin Bichi da ke Kano, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya shirya taron addu’a domin neman taimakon Allah kan matsalolin tsaro da ke addabar kasar nan.
A bidiyo da ya yadu a shafin Instagram, an gano lokacin da amarya Amina ta shigo dakin taron cikin wani abun daukar amare na musamman wanda ba a saba gani ba.
Masu zafi
Samu kari