Latest
Bidiyon wata mata tana sata ya matukar bai wa jama'a mamaki saboda irin salon da taje da shi wurin satar wanda ba a taba ganin irinsa ba. Ta sace zinarin N1.3m.
Yan ta'adda sun kashe wasu yan banga guda biyu yayin da suka jikkata guda hudu bayan sunyi musayar wuta da junan su a Abuja. Rahoton jaridar gidan aman Aminiya.
Abuja - Babban Lauyan Gwamantin Najeriya da Minsitan Sharia Abubakar Malami yayi bayyani Akan Hukunta wadanda aka Kama da Zargin tallafawa kungiyar Boko Haram.
BudgIT ta bayyana rashin amincewarta bayan binciken da tayi a jihohi 36 na kasar nan ya bayyana cewa jihohi 12 ne rike da albashin a kalla wata 1 na ma'aikata.
Yayin da gwamnan Ribas ya fara kulla kawance da wasu manyan jiga-jigan APC, mai maga da yawun jam'iyyar a Ribas, Finebone, ya sauya sheƙa zuwa tsagin adawa PDP
Shugaban Jam’iyyar NNPP a Katsina yana so a kama ‘Dan takaran APC, Umar Dikko Radda. NNPP ta ce Radda ya saba dokar zabe domin ya fara yin kamfe tun yanzu.
Yanzu haka dai wasu jami’ai a ofishin gwamnan jihar Katsina na hannun ‘yan sanda bisa zargin satar wasu makudan kudade da ba a bayyana adadinsu ba a ofishin.
Wani akwatin kaya mai ban al'ajabi ya bayyana a shafukan soshiyal midiya. An gano akwatin mallakin wani bature yana biye da shi a baya yayin da yake tafiya.
Wasu mambobin kungiyar bijilante biyu sun mutu sakamakon gumurzu da suka yi da yan bindiga a garin Gasakpa a gundumar Gawu, karamar hukumar Abaji, Abuja. Wani m
Masu zafi
Samu kari