Latest
Kyawawan hotunan tsohon gwamnan Jigawa, Alhaji SUle Lamido tare da wasu iyalai, 'yan uwa da abokan arziki yayin daurin auren diyarsa Surayya da Yazid Danfulani.
Tsohon Shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya yi magana a game da abin da ya jawo rashin hadin kai a shekarun 1960, sannan ya tabo batun siyasar 2023.
Bayan faɗuwa a zaben fidda gwanin APC, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhati, ya sake naɗa Bashir Ahmad kan matsayin mai taimaka masa na musamman kan sadarwar digital
Jihar Sokoto - A karshen makon da ya gabata ne hukumar NSCDC a jihar Sokoto ta gabatar da wasu ‘yan bindiga guda biyu da suka addabi kananan hukumomin Silame.
Tsohon hafsan sojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Buratai ya maka mawallafin jaridar Saharar Reporters Omoyele Sowore a gaban wata babbar kotun tarayya dake b.
A ranar Asabar, 13 ga watan Agusta ne aka daura auren Surayya Sule Lamido, diyar tsohon gwamnan jihar Jigawa da kyakkyawan angonta, Yazid Dan Fulani a Bamaina.
Daya daga cikin mutanen da suka samu yanci bayan shafe kwanaki hannun yan ta'adda ya labarta irin wahalhalun da suka sha lokacin na suek tsare tsawon kwanaki.
Shugaban yan sandan Najeriya, Usman Baba Alkali, ya shawarci Jami’an yan sandan kasar da su guji zuwa gidajen karuwai mashaya don guje ma hare-haren miyagu.
Akalla mutane hudu ne suka mutu a wata arangama tsakanin dilolin shanu da yan kungiyar kabilar yarbawa na OPC a Ajase dake karamar hukumar Irepodun ta Kwara.
Masu zafi
Samu kari