Latest
Jarumar Nollywood, Nkechi Blessing, ta buga kirji tare da ikirarin cewa tana da kudin siyan namiji, ta killace shi a gidanta kuma ta dinga juya shi yadda ta so.
Wata budurwa cikin kwanakin nan ta zama abun magana bayan bidiyonta ya karade kafafen sada zumuntar zamani inda ta bayyana a kasuwa da wani salon kitso a kanta.
A kokarinsa na shawo kan gwamnan Ribas, Nyesom Wike, Atiku na naɗa gwamnan Adamawa a matsayin shugaban tawagarsa da zata sulhunta da tsagin gwamna Nyesom Wike.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Jigawa kuma 'dan takarar kujerar sanatan Jigawa ta tsakiya, Alhaji Tijjani Ibrahim Gaya, ya kwanta dama sakamakon rashin lafiya.
A bidiyon TitTok, budurwar ta rubuta cewa lokacin da ta fara ganinsa ta ji tana kaunarsa amma kaunar ta bace da ta ga yana amfani da IPhone amma mai madannai.
A cigaba da kokarin kawar da duk wata matsalar yan ta'adda, dakarun sojoji da haɗin guiwa yan banga sun tura dandanzon yan ta'adɗa barzahu a yankin a Kaduna.
Wasu tubabbun yan ta'adda, a ranar Asabar, sun yi aikin tsaftacce unguwanni a garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno, The Cable ta rahoto. A cewar kamfanin
BudgIT, wata kungiyar kyautata al'umma, ta fitar da sakamakon wani bincike da ta yi a jihohin kasar inda ta nuna jihohin da ma'aikata ba su bin bashin albashi d
Wani abin bakin ciki ya faru a kauyen Tarai na karamar hukumar Kibiya a Kano bayan rushewar wani gini da ya yi sanadin rasuwar yara uku yan gida daya. Mahaifin
Masu zafi
Samu kari