Latest
Ana zargin ‘Yan Boko Haram sun gamu da fadan da ya fi karfinsu a lokacin da suka fashi. Sabani ya shiga tsakanin Boko Haram, ‘Yan ta’adda Sun Koma Kashe Kansu.
Wasu ma’aikatu na MDAs sun cusa kwangilolin bogi a kasafin kudi. Shugaban ICPC, Farfesa Bolaji Owasanoye ya tona wannan asiri da ya ziyarci majalisar datttawa.
Tsofaffin Shugaban Najeriya, Ibrahim Badamasi Babangida da Abdussalam Abubakar sun hadu da ‘Dan takarar Shugaban Kasa, Rabiu Kwankwaso mai neman mulki a NNPP.
Wani dagorin fadar gidan sarautan Birtaniya ya yanke jiki ya fadi a kan mimbari inda ya ke gadin akwatin gawar sarauniya Elizabeth ta II. A cewar Mirror, yan sa
Masu saba dokokin tuki sun tsuguna da gwiwoyinsu, wasu daga cikinsu sun fashe da kuka suna zubar da hawaye yayin gwanjon motoccin da gwamnatin Legas ta kwace d
A Alhamis 15 ga watan Satumba ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bai wa mutum 286 'yan kasar waje takardar shaidan zama ‘yan Najeriya a yau dinnan a Abuja.
Bidiyon yadda wata kyakyawar budurwa wacce bata da hannaye ke tuka mota a manyan tituna ya dauki hankulan mutane, wasu suna rika jinjina mata yayin da wasu ke g
Yanzu muke samun labarin cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Manjo Janar Barry Ndiomu (Mai Ritaya) a matsayin sabon mai kula da shirin Amnesty....
Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Udom Gabriel Emmanuel, ya ce zai da ce a ga mace tana jagorantar Najeriya a matsayin shugaban kasa a nan gaba. Mr Emmanuel ya bayyana
Masu zafi
Samu kari