Latest
Mai martaba sarkin Kano, Alhaji Aminu Bayero, ya naɗa malamin addinin Musuluncin nan, Assheikh Aminu Ibrahim Daurawa, a matsayin limamin masallacinSkyline.
'Yan bindiga a jihar Neja sun kashe wani dan banga sun kuma raunata wani da harbin bindiga a yankin Ebbo ya karamar hukumar Lapai a jihar Neja a Arewacin Najer
Tsohon shugaban ya gana da tsoffin shugabannin na soji ne a gidajensu da yammacin yau Alhamis 15 ga watan Satumba, Vanguard ta ruwaito a yau Alhamis 15 ga wata.
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Bode George ya gargadi jam'iyyar hamayyar cewa za ta iya shan kaye a zaben 2023 saboda rikicinta. Ya ce ya
Wata uwa da ta cika da alfahari ta nuna yadda kyakkyawar diyarta da aka haifa zabiya ta sauya ta kara kyau. Ta ce mahaifin yarinyar ya guje su bayan haihuwarta.
Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Alhamis ya sanar da kyautar N200 million ga yan wasan gudun Najeriya da suka yi nasara a gasar gudun duniya a kasar Amurka.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na a yankin Kudu maso Yamma, Mr Isaac Kekemeke ya bayyana kwarin gwiwarsa ga lashe zaben Tinubu a zaben 2023 mai zuwa badi.
Kungiyar yan ta'adda ISWAP a ranar Laraba sun gudanar da jana'izar mambobinta 26 da suka mutu a karamar hukumar Gamboru Ngala ta jihar Borno, Arewa maso gabas.
Gwamna Abubakar Sani Bello,ya ce da ace yana da iko da babu makawa takwaransa na jihar Ekiti, Kayode Fayemi zai nada a matsayin magajin shugaban kasa Buhari.
Masu zafi
Samu kari