Latest
Yayin da yake ci gaba da rikici da dan takarar shugaban kasan PDP, gwamna Wike na ci gaba da kada hantar Atiku ta hanyar tarbar 'yan jam'iyyar adawa a jiharsa.
Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga wani taro da wasu mambobin kwamitin jagororin jami'o'in tarayya a Najeriya. A cewar daya daga cikin hadiman shugaban kasa, Bas
A shekaru 92 a duniya, Xavelin 'yar asalin kasar Congo tsohuwa ce dake zama cikin kadaici kuma babban nadamar da tayi rayuwa shi ne rashin yin aurenta a yanzu.
Shugaba masu zartarwa na Boko Haram, Bashir Bulabuduwaye, wanda ke da alhakin yankawadanda aka yi garkuwa da su, ya mika kansa hannun rundunar sojin Najeriya.
Wata babbar kotun tarayya dake Gusau, jihar Zamfara, ta soke zaben Dauda Lawal a matsayin dan takaran gwamnan jihar na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Wani matashi ya fasa auren budurwarsa bayan sabanin da suka samu kan lamarin sabuwar wayar zamani iPhone 13 Pro Max. Yayinda ake shirye-shiryen aure bayan.
Jama’a sun shiga tashin hankali a kusa da barikin sojojin kasa na 1 Division a Odogbo a garin Ibadan yayin da aka samu tsautsayi wajen koyon harbi a makon nan
Manyan masu kudin duniya goma sun fuskanci girgizar tattalin arziki inda kan idanunsu $50 biliyan ta zama asara a dukiyarsu a ranar Talata, 13 ga watan Satumba.
Fitaccen mawakin Najeriya, Ice Prince Zamani, ya ce lallai 'kudi ba zai iya siya siyan yanci ba' bayan an sako shi daga gidan yarin Ikoyi. An kama mawakin ne ka
Masu zafi
Samu kari