Latest
Farfesa Uju Anya, haifafar yan Najeriya mai zama a Amurka na musayar maganganu da mai gabatar da shirye-shirye a talabijin, Piers Morgan, kan kalaman da ta fad
Kotun Ma'aikata Ta Kasa ta dage zaman karar da gwamnatin tarayya ta shigar kan kungiyar Malaman Jami'an Najeriya (ASUU) zuwa ranar Litinin 19 ga Satumba, 2022.
Gwamnatin kasar Rasha ta caccaki gwamnatin Birtaniya kan rashin gayyatar jami'anta jana'izar marigayiwa Sarauniya Elizabeth II, tace wani rashin kyautatawa ne.
Abokin takarar Tinubu a zaben 2023, Kashim Shettima ya bayyana abubuwan da kasar nan ke bukata daga shugaban da zai gaji Buhari a 2023 don kawo ci gaba Najeriya
Cike da nauyin zuciya, an gano wani dan Najeriya yana sharban kuka wiwi kamar karamin yaro yayin da yake kallo aka yi gwanjon motarsa ga wani a jihar Lagas.
Yayinda zaben 2023 ke gabatowa, jam'iyyar All Progressives Congress APC ta samu gagarumin karuwa a jihar Sokoto. Akalla yan jam'iyyar Peoples Democratic PDP.
Rundunar yan sanda ta kama wani matashi dan shekara 26 kan zarginsa da amfani da asiri wurin damfarar masu sana'ar biyan kudi na POS a jihar. Kakakin yan sandan
Gwamnatin tarayya ta yi tsokaci cewa, kama mawallafin jaridar Desert Heral, Alhaji Tukur Mamu ba zai kawo tsauko ga tattaunawar sakin fasinjojin jirgin kasa.
Kimanin garuruwa 14 a Jihar Zamfara sun yi karo-karo sun bawa yan ta'addan da ke Anka da Bukkuyum Naira miliyan 19 da kwale-kwale a harajin basu kariya. Wani ma
Masu zafi
Samu kari