Latest
Kakakin rundunar yan sandan Najeriya, Olumuyiwa Adejobi, ya bayyana cewa idan da jami’in dan sanda zai mari wani dan farin hula, mai shi bai da damar ramawa.
Mai neman takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa gwamnan Kogi a matsayin shugaban tawagar matasan kamfe ɗinsa na ƙasa a 2023
Wani coci a kauyen Shikal na karamar hukumar Lantang ta Kudu ya fuskanci farmakin wasu mutanen da suka badda kamanni a ranar Asabar 17 ga watan Satumba, 2022.
Mahaifiyar tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, Ibrahim Magu, Hajiya Bintu Jamarema ta kwanta dama.
Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi birnin New York kasar Amurka Yau Lahadi, 18 ga watan Satumba, don halartan taron gangamin majalisar dinkin duniya (UNGA77).
Tsoho mai shekaru 72 Farfesa Mufutau Adebowale,ya koka kan yadda shugaba Buhari bai duba gudumawar da yaba tsarikan tattalin arzikin kasar nan ba na shekaru 22.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami, yace an samu cigaba a fannin tsaro tun bayan fara haɗa layukan waya da katin NIN
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ware zunzurutu kudi har naira biliyan 1.2 don gina shataletale da gyaran hanyoyi 42 a cikin birnin Kano.
wata yar Najeriya mai suna Afolashade Shakirat ta bayyana yadda mai aikinta ta gabatar mata da tsabar kudi har N100,000 wanda ta dungi lalewa tana tara mata su.
Masu zafi
Samu kari